<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Wannan duniya babu salama fa.
 Mutane suna neman salama
 ta wurin neman kayan duniyan nan.
 Komi ka samu a can zai dawama.

[V2]
 KORUS
 Nemi Yesu tun yanzu ƴan'uwa, ɗan'uwa,
 gidan Yesu da cikakken salama,
 a can sama ba kamar duniya ba.
 Komi ka samu a can zai dawama.

[V3]
 2) Wannan duniya babu salama fa.
 Dubi masu arzikin duniya nan,
 sun gina gidaje masu daraja.
 Duk da haka ba su da sakewa can.
 Korus

[V4]
 3) Wannan duniya babu salama fa,
 dubi masu ilimin duniya nan,
 Suna da jirage da motoci.
 Duk da haka wasu na Kisan Ƙansu.
 Korus</lyrics>
<title>Wannan Duniya Babu Salama Fa LW542</title>
<hymn_number>542</hymn_number>
</song>